DOWNLOAD DADIN KOWA WASA FARIN GIRKI NA 62
Domin Sauke kashi na 62 Danna
A satin dayagabata kunji cewa yan garkuwa da mutane suncewa malam musa sai yabayar da kudin fansa sai yakai kara gurin yan sanda akan nemo masa yarsa shugaban yan sanda na dadin kowa yace masa basu kara Kiranka sai yace basu karaba,ammma nayi takira layin amma kuma akashe, shugaban yan sanda yace ai bazasu kara Kiranka ba da zarar Sun kira da liyi to sai su canza wani, amma duk lokacin dasuka kara kira to kasanar damu,sai malam musa yace to shikenan insha Allah zan sanar daku.
A wannan satin kuma zakuji cewa madam gloria tace tana fushi da Stefani da kuma nasri saboda sunki zuwa shagalin Christmas amma yau sai gashi sunzo gidan Sun siyomata kyau wani abu mai kyua wanda dama shi rake do, jim kadan sai ta bude taga abin da suka kawo mata, tana dubawa sai taga wata sarka mai kyau, sai tace waya siyo miki wannan abu mai tsada haka sai tace dan ki ne mana nasri dan malam, kai amma naji dadi sosai,sai tace yanzu dama Na shiryamuku komai kutashi muje sai suka tafi.
A wani bangare kuma kunji cewa adama tasa zaliha tasawa anty kyauta gishiri da kalanzir acikin miya sai zaliha tace haba mama kinga hakan baidace ba ai kuma fa anty kyauta tanasona sosai wallahi taya zan mata wannan aiki hakan bai dace ba umma, daga jin haka sai adama tace Allah sarki hannatu da ita nasa da yanzu tayi wallahi amma ke Dama ai bazaki iya ba saboda ta siyamiki waya ko amma waya ba tafi uwa ba ko,sai taje gidansu kawarta raliya saboda tana neman shawara akan fadan iyayensu.
Ana cikin haka sai ga dan asabe yazo wajen abokiyarsa raliya domin yagaya mata yana son ta amma raliya kafin yagayamata haka sai tace dama kaine haka kamin bazata sai yace nine ai dama bazata naso namiki sai yace mata ga wannan kayan duk nakine sai tace haba dan asabe baka gajiya da dawainiya haka bakin ta karatu harda ta kaya to nagode dama nazo nagayamiki wata magana ne gaskiya ba zan boye miki ba ina sonki sai tayi, turus tayi ajiyar zuciya sai yace, amma ba yanzu nakeso ki amince ba, yace Kuma zanbaki lokaci kiyi tunani akai, idan nadawo sai kibani amsa ta.
A wani bangare kuma, kunji inda aka sace maganin da gwamnati takawo wa asibiti domin tallafawa talakawa, amma sai wasu daga cikin wannan asibiti Sun sace maganin, amma shigabar asibiti tace duk wanda yake da hannu aciki zata dau mummunan mataki akansa, ko kasan wanda ya aikata haka baka fada ba kaima hukunci zai hauka, jim kadan sai tace kowa yatashi yabar wurin, don haka Kuma kusan yadda zakuyi da marassa lfy.
Created And Designed By Arewafamily