IZZAR SO KASHI NA 30
A satin daya gabata kunji cewa tsohon accounter yace su bazasu yadda da tsarin da umar hashim yakawo ba, saboda yace sai ya karbe asu Sun kudi daga ko wanne office dake ma aikatar, sai yace magoya bayansa Sun yarda da wannan tsari kuwa sai sukace basu yarda ba sai tsohon accounter yace duk wanda ya tabamu wallahi sai munga bayansa, sai umar hashim sai yayi shiru bacai komaiba sai yatafi.
A wannan satin kuma kunji cewa hajiya nafisa tace saura kwana biyu burinsu yacika amma dai har yanzu tana ganin kamar abin ba zai yuba, ana cikin haka sai ga wasu ma aikata na conpany suna tsaye sai wani daga cikin su sai yace gaskiya abin da akayiwa umar hashim gaskiya bai kamata ba sai daya daga ciki yace kai rufe mana baki kaji umar hashim shine yajawo duk wannan matsala ai daga zuwa sabuwar ma aikata sai yace komai sai ya canza shi duk Ya hana mutane sakewa,
Download izzar so Ep 30 Original
A wani bangare kuwa zakuji inda nana tazo zata hau a dai dai ta sahu sai taji yana waya yana cewa sadiq don Allah kayi hakuri wallahi har yanzu bansami kudin nan ba amma kayi hakuri mahaifiya ta bata da lafiya shiyasa amma idan Allah yasa nasamu zankawo ma ka karamin lokaci to, sai nana taji haka sai ta tausaya masa sai tace tafiya ne sai yace tafiyane hajiya sai ya dauketa zuwa sabuwar unguwa, sai da sukaje sai ya sauketa tace masa gashi wannan kudinka ne sai tabashi 200 naira sai kuma takara masa 20,000 tace kabiya bashin da ake binka sai yace Kai hajiya amma nagode sosai fa Allah yabiya yasa kigama da iya yenki lafiya sai tace amin sai nana tace kayi min addu,a kawai kayi tawassali da salatin annabi.
A wani bangare kuma zakuga inda tsohon accounter yaje yasami ya ransa yan ta adda yace musu yana da aiki amma kuma aikin Mai tsoka ne idan har anyi za asamu alheri babba sai yace kwangilar kisa ne zaku kashe umar hashim daga kan hanyar sa zuwa gida sai ok oga sai yace kunga hotansa gashi nan bara natura muku sai sukace shikenan zamu cika ma aiki sai kajimu kawai.
Jim kadan sai ga wata bakuwar ma aikaciya tazo wajen hajiya nafisa tana mika mata gaisuwa sai hajiya nafisa tace dama kece wacce hajiya sara take gayamin kamar munyi aiki dake a karamar ma aikata ko sai tace eh nice sai hajiya nafisa tace naga kamar kina goyan bayan umar hashim ko sai tace aa bana goyan bayansa kuma bazan taba goyan bayansa ba sai hajiya nafisa tace mata good, daga wannan lokacin sai tace da hafsat kin sami aiki a wannan ma aikata sai hafsat tayi godiya ta tafi.
Muhadu a kashi na gaba kashi na 32 zakuji yadda umar hashim ya zo taron tsigeshi office din hajiya nafisa.
Created And Designed By Arewafamily