DOWNLOAD IZZAR SO EP 31
A satin daya gabata kunji cewa tsohon accounter yaje yasami hajiya nafisa yace mata ya rantse da Allah umar hashim jiya baiyi bacci ba Kuma Kuma yau ma yana da yakinin bai yiba, sai yace ma'am saura me kuma, sai hajiya nafisa tace yau kwana biyu yacika saura aje asashi ya gurfana a wannan office din yayi kuka da ida nunsa.
A wannan satin kuma kunji inda safiyya tashiga cikin matsa naicin damuwa sai ga karima tazo wajen tana cewa safiyya kina cikin damuwa sai tace bakomai suna cikin haka sai ga kiran abba sai tace ana kiranki awaya sai tace abba ne barshi kawai abban kuma amma yadda yake zuwa kofar gidanku zaki ki daukar wayarsa sai tace abban da kika sani ya canza yanzu wllh ni abin da yake Bani mamaki ma sai mukai karfe 1:00 zuwa 2:00 muna chat amma sai yadinga turamin abubuwa na banza,
DOMIN SAUKE EPISODE 31 NA WANNAN SATIN DANNA
sai karima tace laifinkine gaskiya baikamata ba hakan, amma kuma da laifin iya yenki dasuka barki kina kaiwa wannan lokaci kina danna waya, a wani bangare kuma zakuga inda hajiya nafisa tazo office na umar hashim, tana masa bayani kan cewa ita yar asalin babban gida ce gidansu masu kudine ta tashi cikin arziki da wadata Kuma bata rashi batasan babu ba amma duk matsalar data sa agaba sai ta kawar da ita shikuma yana tsaye yayi shiru baice komai ba, sai PA tace ka munji naki asalin saura shikuma muji nashi, sai hajiya nafisa tace PA kashe camera yanajin kunya gayamana Asalinsa ne amma ko zaka iya gayamana sunan tsohon ko ko na tshohuwa sai dai yayi shiru baice komai ba sai tace umar hashim wani abu guda daya ne yake kara birgeni da kai shine jan aya da kake amma yanzu takare, ana cikin haka sai tafito daga office nashi zata shiga motor sai ga tsohon accounter yashigo sai ta tsaya sai yafito yace sannu ranki ya dade wani abun mamaki ne wanda baki sani ba shine, sai yace nasamo wasu kwararru masu iya fida sai tace to ya rike kalamansa tukunna sai gobe idan burinsu yacika itama zata cikimasa nasa,sai tace PA MD kushiga mota kubiyomu abaya zanshiga ta jibril mutafi,
Washe gari kowa yafito aiki Sai aka taru ana jiran hajiya nafisa da jibril sai kowa yake cewa ashe jibril mugu ne anbasu kudi ya rage musu 250 thousand tabawa kowa amma ya rage musu 100 hundred thousand sai suka fara kananan magana akai sai sukace bara a sauke umar hashim shima zaiga tsiya wallahi,
Daga karshe sai yashigo sai yace sannunku abokan aiki sai kowa yace sannu amma batare da farin ciki ba kowa yabata rai yace masa sannu sai PA nashi yake masa kirari irin wanda yakeso,sai sauran abokan aiki suna rada suna cewa wannan bashi da hankali ko yanzu muka gama cewa yana cutarmu amma yana bayansa.
Muhadu A kashi na gaba wato 32.
Created And Designed By Arewafamily