DOWNLOAD DUNIYA KASHI NA 18
A satin daya gabata kunji inda manyan unguwa sunyi zama kan yadda zasu kawo sulhu tsakanin su da canavaro, amma haryanzu basu cinma matsaya ba,
A cikin wannan sati kuma zakuga inda malam wakataba yaje police station karbo matar sa, bayan yaje sai akasami wata magana kancewa ansami Hauwa amma ta mutu fa sai shugaban yan sanda yace amma baku bada belin taba ko sai sukace bamu bayar ba yace to ku maidata case yadawo baya anacikin haka sai malam
wakataba yace baku isa ba wallahi taya anbani beli kuma zata koma, gaskiya bakumin adalci ba sai malam wakataba yayi shiru baice komai ba har aka medata cikin sale, daga nan zakuji inda canavaro yakira babale yace kataba zuwa farauta ne yace haba mai gida naje abuja naje Lagos naje kaduna naje bauchi sai oga canavaro yace
DOMIN SAUKE KASHI NA 18 DANNA
kaje kano yace haba oga banje kano ba, sai canavaro yace amma meyasa bakaje kano ba sai yace ina koyi dakai ne shiyasa banje ba saboda asawa da dagus shiyasa, to shiyasa kakeso adinga cin tsaba a gidana, sai canavaro yace to inaso kasani rashin cin lissafi shine akasin lissafi kuma rashin cin lissafi a gurin marar lissafi, bayan anje office na
yan sanda suna bayani kancewa ansamo wani labari ne game da batan yarinya ne sai tace to ita dai hindu har yanzu babu wani labari game da ita, ita kuma saudat anyi tracking nata angano tana aure ne portacourt ne da mijinta custom ne sai oga yace ayi kokari atura musu Sako zuwaga mijinta, sai aka tura musu suka zo, aka fara mata tambaya tace ita tasan gidan hindu sai aka hadasu da wani daya daga ciki suje suduba gidan hindu ko zasu dace da sukaje sai suka ga hauwa har ta
mutu ma abin yana basu mamaki sai suka kira ogansu suka gayamai sai oga yace kar abada belin matar malam, sai aka ki bayarwa, anaciki haka sai canavaro yatara duk yaransa yace wato sunbar gida kowa yana tashiga idan asirinsu yatonu to kowa zai san inda zaije domin shi babu ruwansa komai yana musu dai dai bakin gwar gwado, yace baku rasa ciba da sitira da kudi amma kuna wasa da aikin ku sai yakara cewa ashe gaskiyane abin da dan basi yace min duk nabar kejina abude kowanne dan tsaki ma shiga yake yi Ashe gaskiyane to daga yau kar nasake ganin wani ya zo batare da ranar aikin sa ba kowa yasan ranar aikinsa ai to kunaji ko kutashi kowa yakama gabansa sai kowa yatashi yatafi.
Muhadu a kashi nagaba muji yadda canavaro yayi tufka hanci zamuga yadda malam wakataba yayi acikin police station tsakaninsa da yan sanda.
Created And Designed By Arewafamily