DOWNLOAD A DUNIYA KASHI NA 16
A satin daya gabata kunji cewa su jajaye Sun shiga gidan makaho sata amma basu sami abin dasuke nema ba, kuma dama maman haidar ta mutu sai awajen kishiyar ta yake ashe marayane bashi da uwa.
A wannan satin kuma zakuga yadda su jajaye da haidar da sauran abokansu suka kare a gidan makaho sai makaho yaji motsi sai yana sanda yana dubawa yaga su waye suke cikin gidan sa sai daya daga cikinsu yakawo masa sara da adda amma sai ya goce bai sameshi ba sai makaho yaci
DOMIN SAUKE KASHI NA 16 DANNA
nasara akan guda daya saura amma suna gani sai kowa yafara tunani anya wannan makaho ne kuwa ,sai makaho yakara jin wani motsi sai ya bi kofa by kofa yana budewa ko zaiji wani motsi,sai wani yakara zuwa sai yakamashi yakara kashe shi sai haidar gabansa yakara faduwa, sai ga wani yakara zuwa sai sukafara fada sai yaga wannan yana da karfi sai makaho yayi dabara ya kashe shi sai yazo inda su haidar suke sai haidar yakira antinsa tashiga amma tana bacci, ana cikin haka sai yakara kira babansa amma shima yana bacci har sau uku sai yayi masa text kancewa, abba katemakeni zai kasheni ya kashe su jajaye da sauran abokansa, ana cikin haka sai anty shin ta tashi daga bacci sai ta duba wayar ta sai taga kiran haidar sai ta kira har sau biyu akashe, sai ta kira babansa sai tace haidar yakira ta tana bacci amma yanzu takira taji akashe,sai babansa yace bara yakira yanzu sai yakira yaji akashe sai yakara kiranta yace mata gaskiya akwai matsala ke nan nima yakirani har sau uku amma naduba naga wani text da yamin amma bazan iya kwatanta maganr ba, kamar yadda na fahimta shine ko kidnapping din su akayi haka nake tu nani ai sai tafara salati sai shima yafara, ana cikin haka sai yayi tu nani yadda sukayi da anty nasa wajen gaya mai gaskiya akan itafa ta fiskanci wannan yaro kamar baya cikin haiyacinsa kamar ma yana shaye shaye sai baban haidar yace Kai dan nawa, sai tace eh mana, sai yaji wani bacin rai sai yace shaye shaye sai dai yakare a kanki wallahi ba dai dana ba sai tace ni kuma sai yace eh sai yaji haushi sai ya mareta yabita da duka har suka fito tsakar gida, yana du kanta har kusa da dakin haidar, sai haidar yaji suna fada sai ya leko yana ganinsu sai yakoma cikin dakinsa,
A nacikin haka sai yaron malam dashi da abokinsa suka shigo gidan malam suka sa tsani suka dauko kudin da malam yabawa dansa yaje bellin ma haifiyarsa shine yanzu suka dauko sai yaraba yabawa abokinsa dubu goma ya dauki dubu goma, sai ga wasu Sun shigo suna cewa kai me kuke anan ne sai suka fara cewa chaje minsu sai suka fara chajesu sai suka sami kudi a jikinsu naira dubu goma, sai suka fara dukansa suna cewa da abokinsa were kai sai ya gyada masa ido yace yaje sai malam waka taba yashigo gida sai yafara cewa kai yahaka ne sai daya daga cikin wanda ake duka sai yace malam wai canavaro ne yaba naira dubu goma yace a kawo ma shine suka kwace sai yakira jibrin da abubakar sai yace kudin suna wajen wa sai yace suna wajen wannan sai yace ku chaje minsu sai suka sami dubu goma a jikimsu sai yace jibrin kuje kuyi ta du kansu, sai yace shege yaro ashe kana sona ina ganin ka dan iska,
A wani bangare Kuma zakuji inda wani yakawo wa canavaro naira dubu ashirin kudin nagani ina so sai yace waya samo aiki ne sai yace inusa ne, sai yace inda rabbana sai canavaro yace ba wahala, bayan sungama sai ga wasu matasa sunzo gidan canavaro wai sunzo neman wayar su an kwace musu sai akace idan sunzo wannan gida zasu samu shine suka zo sai canavaro yace hakane amma nawa zaku biya abaku sai yarinyar tace dubu goma yayi sai canavaro yace yayi zaki iya biya, sai yace sisko aje a dauko mata wayar ta yana fitowa sai canavaro yace kuyi ta du kansu har sai sungaya muku waya turoku gidana.
Laifin dadi karewa muhadu a kashi na gaba zakuji yadda canavaro suka kare da yarannan masu neman wayarsu dakuma yadda malam wakataba zai yi da dubu goma da canavaro yabashi ita.