Download Izzar So Episode 32
A satin dayagaba ta kunji cewa Hajiya Nafisa tace duk dan da yahana uwarshi bacci to shima bazai yi ba, Wato Umar Hashim kenn ya kudiri niyya sai ya hana cin hanci da rashawa a cikin wannan conpany na matawalle, bayan haka hajiya nafisa tace babu wanda ya isa yayi hakan batare da sa hannunta ba, A wani bamgare.
A wannan satin kuma kunji Inda hajiya nafisa da sauran ma aikata suka zauna meeting domin cire umar hashim daga kan kujera yayin kamashi da duk wani janye a susun company daga kar kashin ko wanne office yakawo shi office nashi shine suke kokarin tsigeshi saboda ya karya doka yin hakan ya sabawa dokar company, idan tsohon accounter yaje yasami wasu yan fasa kauri yabasu kudi domin su kawar mai da umar hashim saboda yahanashi yaci gaba da zalinci da yasaba yi akan kwashe kudin company ba bisa ka ida ba,
DOMIN SAUKE KASHI NA 32 DANNA
zakuji inda akace jagwal yace na,am mai gida yace mugyambo sai yakara cewa saura minti daya muyi abin da yadace sai sukace shikenn maigida,sai mugyambo yagano nana sai yace dama wannan yarinyar tananan sai oga yace kai kabari muyi abin da yakawomu kawai sai mugyambo yace to oga amma zanma bayani daga baya idan mungama, A wani bangare zakuji cewa umar hashim ya sauka daga kan kujerarsa wato yayi resign kenan saboda shi baya goyan bayan rashin gaskiya, yace duk inda yake zai tsaya kan gaskiya saboda tun yana yaro iyayensa su dorashi kan gaskiya don haka har yanzu shima yana kai, bugu da kari Kuma hajiya nafisa taji dadin haka inda tace don yabari waya ragu kenan shine ba muba, sai hajiya sara tace kai umar hashim mufa ba wa,azi mukace kamana ba duk nan kaduba kagayamana waye baya sallah zaka gayamana magana sai yayi shiru yakyalesu, sai sukace sungano shi yana ci da addini amma yanzu karya takare kam sai yabar aiki ko tayayane.
Amma kuma yana fitowa sai yaga kananun maaikata Sun taru sunzo wajensa suna cewa sufa Sun yarda suna goyan bayan gaskiya a duk inda take sai abin yabashi mamaki sai yace wannan fada fa tsakanin shi ne da hajiya nafisa amma ku baishafeku ba sukace suma yashafesu idan anaso alumma ta gyaru sai kowa yabada gudun mawarsa ta kowacce hanya.
Muhadu a kashi na gaba wato wani sabon episode kenan.
Created And Designed By Arewafamily