DOWNLOAD A DUNIYA NA 15
A satin da ya wuce Malam wakataba ba yadda bai ba domin a sakar mai matar sa daga Offishin yan
sanda amma Allah baiba.
Toh a wannan Satin kam abubuwa da yawa sun faru amma kar ku damu kuna dani bari in baku labari a gurguje daga cikin abun da suka faru.
DOMIN SAUKE A DUNIYA KASHI NA 15 DANNA
An samu matsala ansace kudin da Mallam ya bawa dan sa domin ai Bailing mahaifiyar sa. Domin dan malam yace duk wanda yasace kudin belin mahaifiyarsa zai kasheshi, A yayin da yaji bakincikin dauke wann kudin.
A wannan sati Kuma zakuji inda dan malam yakai kukansa zuwa wajen kanabaro yayin taimakamasa wajen karbo mahaifiyarsa dake hannun yansanda, zakuji cewa jajaye yaje kai farmaki ga wani ashe kanavaro ne sai yacema jajaye ga wannn sai yabasu Kudi har suka taho hanya suna cewa hudu yabayar suna musu akai yanacewa dayace, ayayin da dansanda yadawo gida bayan yatashi daga aikin dare gari yawaye yazo gida yin breakfast sai yatarda matarsa zata wajen aiki sai yace haba baki dafamin komai ba zaki fita wajen aiki sai tace dama wata abokiyarta zata karbawa dama itama tana karbama ta sai yace haba yanzu kinyi naki aikin amma sai kinyi nawani.Gaskiya hakan baikamata ba yanzu ga yaron nan Hydar shima haka zanshiga nadafamana tare dashi yace ba wannan bama inaso miyi magana dake ta karin aure sai tace bata da wannan lokacin yabari sai tadawo zasuyi.
Anacikin haka sai ga jajaye da abokansa suna bakin titi suna kallon wani mai bara yana samun kudi sai sukace bari suje su afkamasa sai jajaye yace haba bayanzu ba amma kai zaka bi sawunshi kai kadai sai sukace shi kenan oga sai da dare yayi sai sukaje gidan makaho suka shiga.
Muhadu a kashi nagaba zakuga yadda jajaye yayi a gidan makaho zakuga yadda makaho zaiyi.