DOWNLOAD IZZAR SO EPISODE 33
A satin daya gabata kunji cewa dukkan ma aikata Sun bar aiki saboda umar hashim yabari, sai masu office suma sukace indai 100 thousand ce aka bamu muma munbari sai daya daga cikin masu office sunanshi soja yace Nima na ajiye aiki na ina goyan bayan gaskiya.
A wannan satin kuma zakuga
inda sauran ma aikata cikin wannan company yace kowa yace yadena aiki kowa yatafi yana cewa su daga yau sindena aiki acikin wannan ma aikata sai hankalin hajiya nafisa yatashi saboda masu office suma sungudu to iya su kadai suka rage ashe abin yabata mata rai sosai sai tayanke jiki tafadi sai kowa dake cikin office nata gabansa yafadi sai sara tashiga damuwa, sai MD yana zaune amma baice komaiba kowa yana tsoro kar ace hajiya nafisa ta mutu, anaciki haka sai umar hashim yana tare
DOMIN SAUKE IZZAR EPISODE 33 DANNA
da masu goyan bayansa sai yace baikamata kubar aiki ba sabodani yakamata kuyi aikin, sai kowa yace idan kabar aiki muma zamu bari kawai saboda muna goyan bayan gaskiya, sai masu office suma suka fito suka umar hashim ya yafemu su sunyi kuskure dasuka bi bayan karya sai yace shikenan babu damuwa, sai sukace yanzu haka muna goyan bayanka a duk inda kake, sai umar hashim yayi musu godiya gabadayansu sai yace bara yatafi sai ma aikata suka bishi har ciki gari yana tafiya a motarsa, ana cikin haka sai hajiya nafisa tace da tsohon accounter dama ba 250 thousand nace kabasuba sai hajiya sara tace ai aikin gama yagama yanzu ba wannan shine matsalarmu muduba muga yadda zamu magance matsalarmu da umar hashim, sai sara tace yanzu ya kike gani zamuyi sai hajiya nafisa tace itama yanzu batasan yadda zasuyi ba dama kuma iro yakira hajiya sara yace mata yau ma matawalley yakara mana irin wannan bazata yanzu haka ina kan hanyar zuwa airport daukoshi sai hajiya sara tace nafisa matawalle yazo yanzu haka yana kan hanya zuwa, nafisa tace karyane taya maigirma matawalle zaizo a irin wannan lokacib sai sara tace amma kuma taya iro zai kirani yagayamin idan ba gaskiya bane, suna cikin haka sai ga matawalle yakira sara yace lafiya kuwa na kira nafisa bata daga waya ta ba sai tace gaskiya bansaniba sai yace wannan wacce irin amsa ce haka sai yace ke yanzu kina ina sai sara tace yanzu ina karamar ma aikata sai yace yanzu zanje babbar ma aikata kema kizo kisameni aca sai tace to sai hajiya nafisa cikinta ya kwashi ruwa tarasa yadda zatayi tafita daga matsalar da umar hashim yasa ta sai wata daya daga cikin magoya bayanta tace ranki ya dade kawai ace kinfadi kina asibiti yanzu haka kar yazo yaga halin da ake ciki sai kowa yace wannan shawarar tayi kuwa sai sara takira mai girma matawalle sai tace yanzu haka muna asibiti sara bata da lay sai yace garin yaya sai sara tace kawai wai faduwa tayi amma yanzu haka muna can asibiti sai matawalle yace wanne asibiti kuke ne yanzu asibitin madaki yanzu haka nima ina hanyar zuwa sai yace da iro juya mota muje can.
Muhadu A kashi nagaba kuji yadda nafisa zatayi zataje asibiti kuwa ko Kuma bazata jeba, kuma zakuji matawalle yashigo ma aikata ko baishigo ba.
Created And Designed By Arewafamily